Shari'ar Musulunci Zata Yi Aiki A Masana'ar Tace Fina-finai Ta Jihar Kano

 Hukumar Tsaftace Fina-Finai Ta Jihar Kano Zata Haɗa Guiwa Da Ma'aikar Addinin Jihar Domin Sanya Ƙafar Wado Ɗaya Ga Masu Karan Tsaye Da Dokokin Hukumar.


Sakataren zartarwa na Hukumar Tace Fina-finai na Jihar Kano, Abba El-mustapha ya jaddada aniyarsa ta yin aiki kafada da kafada da ma’aikatar shari’a domin inganta ci gaban hukumar. El-mustapha ya bayyana haka ne ga babban mai shari’a kuma kwamishinan shari’a na jihar Kano Alh Haruna Isah Dederi a jiya yayin wata ziyarar gani da ido da ya kai ma’aikatar

Community Verified icon

Comments

Popular posts from this blog

ZAMBA TA YANAR GIZO.