Tsugunni fa bata ƙare ba a Nijar

A sanyin safiyar ranar Lahadi dubun-dubatan al'ummar Nijar ne suka fito zanga-zanga a kofar dandalin Toumo dake birnin Yamai, domin nuna goyon bayansu ga juyin mulkin da sojojin kasar suka yi wanda ya hambarar da shugaba Bazun.

Ga wasu hotonan masu zanga zanagar.








Bashar Muhammad.


Comments

Popular posts from this blog

ZAMBA TA YANAR GIZO.