Yadda aka gudanar da baje kolin al'adu a jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria.

Yadda dalibban jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria suke murna tare da gudanar da wasa a na baje kulin al'adu na wannan shekara ta 2023.
Ana gudanar da irin wannan baje kulin al'adu a duk shekara, idan ake da sarkin ABU da kuma sauran sarautu da suka haɗa da shatiman Abu, makamam Abu, sarauniyar Abu da dai sauransu .
ku kalli yadda abubuwan suke a cikin waɗannan zafafan hotona.

Comments

Popular posts from this blog

ZAMBA TA YANAR GIZO.