Shatiman ABU Zaria

An naɗa Daud Uthman Babangida a matsayin sabon Shatiman jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria a lokacin gudanar da shagulgula da kuma baje kolin al'adu daban-daban a faɗin najeriya na shekarar 2023.

Shatiman ABU 2023.

Taron baje kolin al'adun na wannan shekara wanda ƙungiyar dalibban jami'ar suka shirya ana yi masa take da ABUCultural Carnival 2023, ya samu halattar dalibbai a ko wace tsangaya da rassa na faɗin makarantar.

Shatiman ABU 2023.


A wurin an naɗa Daud Uthman Babangida a matsayin sabon Shatiman ABU.

Shatiman ABU 2023.


An haifi Daud Uthman Babangida a ranar 28 ga Watan Oktoba 1995 a karamar hukumar Chikun ta Jihar Kaduna dake arewacin Nigeria.

Daud ya girma a jihar Lagos dake kudancin Nigeria, inda ya yi karatun firamare da sakandare duka a makarantar Taoheed international school dake Lagos.

Shatiman ABU 2023.


Daud ya kammala karatun diploma daga kuma yanzu haka yana matakin karshe na digiri ɗinsa na farko a sashin karatun aikin jarida na jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria.

Shatiman ABU 2023.

Daud bahaushe ne kuma yana jin yarin turanci da kuma yar banci saboda kasancewarsa mazauni a jihar Lagos.


Bashar Muhammad.


Community Verified icon

Comments

Popular posts from this blog

ZAMBA TA YANAR GIZO.